An kammala African Voice award lafiya a kasar landan inda aka bayyana wadanda su ka samu nasara a fafatawar:
ADAM A. ZANGO an karrama shi a matsayin gwarzon jarumin jarumai.
RAHAMA SADAU: an karrama ta a matsayin gwarzuwar jarumar jarumai.
HAFIZU BELLO: an karrama shi a matsayin daraktan daraktochi.
ALI NUHU an karrama shi saboda karfafawa matasa a masana'antar fina-finan hausa.
Mu na taya su murna Allah ya dawo da su lafiya Marubuci: @garkuwa_
Loved your site, Lee! Thanks for sharing Kami menyediakan berbagai macam obat seperti Obat kondiloma , Kencing Nanah , Wasir , Sipilis , Herpes , Diabetes
ReplyDelete