Naja'atu ta fara fim tun tana shekaru goma, Da fim din Murjanatu yar baba, Shekaru bakwai baya. Shekarun baya ta dawo ta yi wa su fina finai daga nan sai aka jita shiru. Fimhausa Media mun tattauna da ita ga yadda hirar ta kasance. FIMHAUSA: Da farko za mu fara jin cikakken sunanki da takaitaccen tarihinki? NAJA'ATU: Suna na Naja'atu mohd Suleiman. An haifeni a garin kano Shekaru na 17 na kammala Secondary school di na. Ina Northwest university yanxu level One. FIMHAUSA: Yaushe ki ka fara fim ki na shekara nawa? NAJA'ATU: Ina shekara 10 na fara film lokacin na gama primary school. FIMHAUSA : Wanne fim ne? NAJA'ATU : Film din na na farko shine Murjanatu yar baba. FIMHAUSA : Dama ki na sha'awar fim ne alokacin ke kike son yi ko gidan ku ne? NAJA'ATU : No gaskiya Ina sha'awar yi Sai na fada a gidan Sai aka amince. FIMHAUSA : Ta hannun wa ki ka shiga? NAJA'ATU : Ta hannun darakta Ashiru Nagoma FIMHAUS...
Comments
Post a Comment