Mawakan kannywood irin Su Nazifi Asnanic da Ali jita sun yi zanga zanga a Kafofin sadarwa na Instagram inda Su Ka nemi da a gaggauta sakin mawakin nan da gwamnatin jahar kano ta tsare.
Idan za Ku tuna dai gwamnatin jahar kanon ta kama da kuma tsare mawaki Sadiq zazzabi gami da maka shi a kotu bisa zargin sa da fitar da wakarsa da ya rairawa tsohon gwamnan jahar Rabi'u kwankwaso Ba tare da an Ba shi izinin fitarwa a hukumance Ba.
Comments
Post a Comment