A yau ne aka saurari shari'ar da ta yi matukar farin jini gami da daukar hankalin dubun dubatar mutane tsakanin mawaki Sadiq zazzabi da kuma gwamnatin jahar kano.
A zaman na yau alkalin da ke sauraren shari'ar ya amince da bayar da belin wannan mawaki bisa wadansu sharudda da aka gindaya, Wanda tuni aka cika su an kuma saki mawakin har zuwa lokacin da za a dawo a cigaba da sauraron ba'asi.
In za ku tuna dai gwamnatin jahar kano ce ta kama gami da garkame wannan mawaki bisa zarginsa da fitar da wata waka da ya rairawa tsohon gwamnan jahar kano Rabi'u kwankwaso ba tare da an bashi izini ba.
yau ne aka saurari shari'ar da ta yi matukar farin jini gami da daukar hankalin dubun dubatar mutane tsakanin mawaki Sadiq zazzabi da kuma gwamnatin jahar kano.

Comments
Post a Comment